Yadda Ake Hadin Khal Tuffa Don Magance Ciwon Sanyi



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Khal Tuffa Don Magance Ciwon Sanyi


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Khal tuffa
* Farin miski
* Kistul hindi
* Garin hulba
* Garin habbatus saudah
* Garin tafarnuwa
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki dunga sha kina zama a cikin ruwan.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)