HUKUNCIN MATA MASU BLEACHING
*TAMBAYA* ❓
Assalamu Alaikum
Malan Menene hukunchin Mata Masu Sanya Jan Hoda Ko Painty A Fuskansu Wato sai kaga yasa sunyi JA kamar dai sun chanja Fata.
*AMSA* 👇
وعليكم السلام ورحمة الله.
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ
Abinda ya shafi al'amari na shafa hoda da man shafawa a fuska anyi bayani akan cewa idan anyi amfani da hodar ne saboda dalili na kara kyau kuma bata cutarwa, to babu laifi ayi amfani da ita. Idan kuma tana haifar da ciwo kamar qurajen fuska ko cutarwa, to baya halatta ayi amfani da hodar saboda ciwon da take iya haddasawa.
(Majmu' Al-Fataawa wa Maqaalaat Li’l Shaykh Ibn Baaz, 6/395).
والله أعلم،
سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا انت أستغفرك وأتوب إليك.
Yaku Yan'uwa masu Albarka ku taya mu yaɗa wannan karatu/sako zaku samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
Ku kasance damu domin ilimintarwa da Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177