NAJE AMSAR MAGANI ANCE SENA KAWO ZAKARA???



NAJE AMSAR MAGANI ANCE SENA KAWO ZAKARA???
.
.
*Tambaya ta 7,338:*
=
Mutum ne yaje neman magani sai akace sai ya kawo zakara toh sai yace bazai kawoba .toh malam mutum yayi laifi? Tunda ance baza a karbi sallah ta mutum ta kwana 40ba
=
=
Amsa
=
_Toh ai bamusan ko wanene shi me bada maganinba kuma bamusan abunda zeyi dazakaran ba, domin bafa duk wanda yace ayi yanka bane shikenan se ace masa boka. Aa wani ba boka bane kuma ba aljanu za'ayima yankanba ƙila ya kalli matsayin me neman maganinne seyaga akwai buƙatar ayima Allah yanka domin ayi tawassuli da yankan a roki Allah, amma kuma inyace a yanka akuya ko wani abu toh me neman maganin baze iayaba shine yasa yace a yanka zakara se ayi tawassuli dashi. Wannan ai babu lefi, amma idan bokane mutumin toh shine akwai matsala kuma kasan bokane kaje wajansa toh bakada ladan sallar kwanaki 40. Amma idan a rashin sani kaje toh sekayi istigfari kawai****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
25-12-1442
04-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)