WANDA YAKE BAUTAR ƘASA YAYA ZEYI SALLARSHI??? .



WANDA YAKE BAUTAR ƘASA YAYA ZEYI SALLARSHI???
.
.
*Tambaya ta 7,336:*
=
Shin wanda yake NYSC wata jihar shin zai yi qasaru ne har ya dawo gida tsawon wannan shekara ko zai dauki hukuncin mazaunin gida ne.
=
=
Amsa
=
_Toh malamai sunyi saɓani gameda wannan matsalar. Amma zance mafi inganci shine ze cigaba da yin ƙasru harse ya dawo. Sheikh Albani ya tabbatarda wannan acikin sifatus salah. Hakama idan kaduba Nailul Auɗar zakaga yadda Shaukani ya tattauna matsalar. Mukanmu abaya munyi rubutu na musamman akan wannan matsalar mun kawo saɓanin malamai da irin hujjojinda suka bayar, amma mafi ingancin magana shine ze cigaba dayin kasru har zuwa sadda ze kammala****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
25-12-1442
04-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)