Wasu Daga Cikin Alamomin Budewan Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Wasu Daga Cikin Alamomin Budewan Gaban Mace


Gasu kamar haka;

* In tana zaune zata ji kamar iska na shiga gabanta.

* Rashin gamsuwa.

* Idan maigida baya gamsuwa.

* Yawan bushewan gaban mace.

* Idan maigida yana shiganta wuf.

* Idan gaban bai kama gaban maigida sosai.

* Idan ni'ima bai yawan zama a gabanta.

* Idan bata jin gaban maigida yana gugan gabanta sosai.

Da dai sauransu.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)