WACECE RUMAISA? 10

WACE CE RUMAISA (UMMU SULEIM)
  
                             ❓

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

FUTOWA TA 👇
         (10)


JARUMTAKARTA

     Ummu suleim ta kasance jaruma tana halartar yaqi tare da manzan Allah (saw) daga cikin yaqoqin da ta halatta tare da manzan Allah (saw) ta halacci yaqin Hunain wanda a wannan yaqin ta kasance ta daura wuqa a jikinta gashi kuma tana dauke da cikin Abdullahi dan Abu dalha, sai abu dalha yace ya rasulullahi ga ummu Suleim dauke da wuqa sai yace da ita me zakiyi da wannan wuqar sai tace ya rasulullahi na riqe wannan wuqar ne idan wani daga cikin kafirai ya kusan toka zan farka cikinsa na sari wuyansa idan sun tarwatse daga gareka, sai manzan Allah (saw) yayi murmushi sai yace ya ummu Suleim lallai ubangiji ya isa kuma ya kyautata.
 
Wannan kadan kenan daga cikin jarumtakarta ummu suleim 


🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

MU HADU A FUTOWA TA 11

Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️
        Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar 
             (Abu Rumaisa)
          🥏08145437040🥏

Post a Comment (0)