Yadda Ake Hadin Ruwan Kwakwa Don Samun Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Kwakwa Don Samun Ni'ima

 
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan kwakwa
* Garin soyayiyyar ridi
* Garin dabino
* Madara peak
*Bayan:* Zaki samu ruwan kwakwa mai kyau ki zuba garin ridi da garin dabino sai ki juya sosai sai ki zuba madaranki sai ki kara juyawa idan ya hade sai ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)