LABARIN SAURAYI DA BUDURWA
Wata budurwa ce tana da saurayinta waeshi "Adam merogo" tanaji dashi tana kuranta shi a gaban Qawayenta tana fifita shi fiye da samarin Qawayenta,. Ranar # Birthdaydinta taro yayi taro kowa yana kawao Gifts yana bata don taya murna, ana ta jiran saurayinta yazo shiru shiru bezo ba, can se gashi yazo rike da wata katuwar ledar # Bagco, ai kuwa guri ya dau shewa ya tafi kai tsaye gurin budurwar tasa don bata kyautar tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, da zuwa se yasa a hannu a wannan leda ya dauko wani Sunkin # Bread guda ya mika mata a matsayin Gifts din da ya kawo mata, se ranta ya baci ta hau shi da fada har da zagi tayi wurgi da Bread din gefe guda, saurayin beyi Kasa a gwuiwa ba ya dauko Bread dinnan akan idon Jama'a ya bare shi ya ciro Makullin Sabuwar Mota daga cikin Bread din kuma abinda yayi Niyyar ba budurwar tasa kenan a matsayin Gifts.