Yadda Ake Hadin Dayake Ciko Da Nonon Da Ya Zube

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Yadda Ake Hadin Dayake Ciko Da Nonon Da Ya Zube


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kumfar maliya
* Kal tufa
* Garin hulba
*Bayani;* Zaki samu garin hulba ki tafasa sai ki tace ruwan ki sai ki dunga gasa nonon da ruwan shi kuma garin kumfar maliya sai ki kwaba da kal tufa ki dunga shafe nonon, hmmmm zaki ga yadda nonon zai tsaya cur.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)