Yadda Ake Hadin Gyaran Gaba Bayan Jinin Al'Adah



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Gyaran Gaba Bayan Jinin Al'Adah

Uwargida yana da kyau a duk lokacin da kika gama al'ada ki gyara gabanki kuma ki kara tsaftace shi sosai domin inganta lafiyarki data maigidanki tare da karawa kanki kima agurin maigidan naki. 

Zaki samu kayan hadi kamar haka:-
* Ruwan Ganyen Gabaruwa
* Tazargade
* Zuma
* Farin Almiski
* Auduga
*Bayani;* Zaki samu tazargade sai ki tafasa ki tace ruwan ki barshi ya huce sai ki fara wanke gabanki da ruwan gabaruwa. bayan kin gama da dan wani lokaci sai ki kuma ki wanke da wannan ruwan tazargade daki tace, sai ki dauki auduga ki dangwali zuma ta shafe gabanta, sannan sai ki shafa farin miskinki, hmmm yar uwa zaki ga abin mamaki da chanji a tare dake.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)