Yadda Ake Hadin Karawa Mace Nishadi Da Ni'ima Lokacin Saduwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Karawa Mace Nishadi Da Ni'ima Lokacin Saduwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Saiwar kankana
* Saiwar zogale
* Garin kanunfari
* Garin minannas 
* Garin mazarkwaila
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zuma ki dunga sha, hmmmm wannan hadin yana da kyau.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)