Yadda Ake Hadin Ganyen Sabara Don Karin Girman Nono

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ganyen Sabara Don Karin Girman Nono

Yar uwa ki sani fa nono martaba ne ga uwar gida don haka ya kamata ki gyara su, ga hanyar da zaki bi don dawo da martabar nononki ko girmansa.


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ganyen sabara
* Garin alkama
* Garin shinkafan tuwo
* Garin gyada
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu ganyen sabara sai ki tafasa sai ki hade sauran kayan hadin sai ki dama kunu da ruwan sabara sai ki zuba zuma ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)