*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Ruwan Kabewa Don Gyaran Fata (Haske Da Sheki)
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan kabewa
* Madara peak
* Zuma
* Qwai qwaya
*Bayani:* ZaKi ruwan kabewa ki hadashi da madara da ruwan kwai da zuma ki gauraya idan ya hade sai ki shafe jikinki da shi bayan wasu ayoyi sai ki wanke da ruwan zafi, hmmm zaki ga yadda fatanki zata canza.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454