*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Yake Kara Ni'iman Mace
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin dan kumasau
* Garin minannas
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba cikin Zuma ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
