GAFALA



🔺🔻🔺

"Gafala bacci ne mai nauyi, ba abinda ke tada ta se ambaton Allah" 
Zaka gane hakan, idan kaga wata zuciyar kullum kokarin tanadin lahira shine ke gabanta, abinda zai kusanta ta da Allah, wata zuciya ko se ka tarar ta gafala, ba wannan bane a gabanta se duniya..idan Allah Ta'ala yaso ya tayad da zuciyar (Gafalalliya)se tai-ta Ambaton Allah, daga nan se ta farka, ta gane irin Nisan da aka yi mata..se ta yi kokarin gyarawa da abubuwan da suka kubuce mata.

-Allah ya datar damu

#Zaurenfisabilillah 

Telegram; https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)