LOKUTAN DA AN SO AYI ASUWAKI A CIKIN SU
•┈┈┈••✿••┈┈┈•
√ Yayin alwala
√ Yayin Sallah
√ Yayin farkawa daga bacci
√ Yayin karanta Al-'Kur'ani
√ Yayin shiga gida
√ Lokacin da baki ya canza
(Dariqus-salihin)
Annabi (SAW) ya ce;
"Shi Aswaki abin tsarkake wa ne ga baki, kuma abin yarda ga Ubangiji. (Nasa'i)
•Asuwaki abune da Allah yake so, ko da man goge hakwara ka goge bakin ka sunan sa Aswaki (abinda malamai suka fahimta)
Allah Ta'ala ya bamu iko
#Zaurenfisabilillah
TELEGRAM:
https://t.me/Fisabilillaaah
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/