Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifar Da Kumburin Gaban Mace

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifar Da Kumburin Gaban Mace


* Yawan tuasa abubuwa a cikin gaba.

* Kin wanke gaba da kyau bayan jinin al'adah.

* Yin amfani da wani abu don gamsar da kai.

* Kin wanke gaba da wani sinadari bayan jinin al'adah.

* Barin jikakken pant a jiki ya dau lokaci.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)