TAMBAYA TA 3,233

*Asssalamu Alaikum*
.
.


 
*Tambaya ta 3,233:*
=
Shin menene shawararku kuma meyakamata akan wadda zata auri dan darikar tijjaniya?
=
=
Amsa
=
_Annabi (s.a.w) yace: Idan wanda kuka yarda da addininsa da dabi'unsa yazo wajenku neman aure to ku aura masa. Inkuma kukaqi to fitina zata auku abayan kasa dakuma 6arna megirma*****_
          _Saboda haka bamuda tacewa domin Annabi yariga yagama magana yanzu kawai seku dauki wannan batijjanen ku aunashi da wannan hadisin kuga yaya? Idan qwarinsa yakai shikenan inkuma bekaiba to*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)