DOMIN SAMUN FARIN CIKIN DUNIYA DANA LAHIRA

DOMIN SAMUN FARIN CIKIN DUNIYA DANA LAHIRA




To Ka Dage Ka Yaƙi Sheɗan Don Samun Azumtar Yinin Gobe LITININ; Domin Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قاٍل رسول الله صلى الله عليه وسلم: ”..... لِلصَّائِمِ فَرْحَتَانِ يَفْرَحُهُمَا، إِذَا أَفْطَرَ فَرِحَ، وَإِذَا لَقِيَ رَبَّهُ فَرِحَ بِصَوْمِهِ“.
(رواه البخاري ومسلم)

An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra) Yace: Manzon Allah (ﷺ) Yace: “...... Mai Azumi Yanada Farin Ciki Biyu da Zaiyi Farin Ciki Dasu: Yayin Da Zaiyi Buɗe Baki Zaiyi Farin Ciki, Sannan Idan Ya Haɗu da Ubangijinsa Zaiyi Farin Ciki da Azuminsa”.
(Bukhari da Muslim)

YA ALLAH KA TABBATAR DA FARIN CIKI A RAYUWAR MU KA KUMA SANYA MU CIKIN BAYIN DA ZASUYI FARIN CIKI RANAR ƘIYAMA

✍🏽Abu Aysha Al-Maliky

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)