KALMAR DA ZAKA FADA ALLAH YAYI MAKA GAFARA
Dukkan wanda yake son samun gafarar Allah to ka yawaita ambaton Allah musamman karatun alqurani da kuma abinda ya tabbata na zikiran Annabi ï·º, wannan itace hanya mafi girma ta samun gafarar Allah bayan inganta tauheedi da Aqeedar bawa.
Ga wadan su kalmomi mu hardace su mu yawaita fadarsu dan samun gafarar Allah, sannan mu koyawa yan uwanmu mu yada su a tsakanin mu.
Zababban masoyina da Manzon Allah ï·º yana fadawa daya daga cikin Sahabbansw sai yace: (Shin bazan koya maka ba wadan su kalmomi ba, wanda idan ka fadesu Allah zai gafarta maka?).
idan kanason a gafarta maka sai kace.
لا إله إلا الله العليّ العظيم.
LAA ILAHA ILLALLAHUL ALIYIL AZEEM.
لا إله إلا الله الØكيم الكريم
LAA ILAHA ILLALLAHUL HAKEEMUL KAREEM.
لا إله إلاّ الله سبØان الله ربّ السموات السَّبع وربّ العرش العظيم
LAA ILAHA ILLALLAH SUBHANALLAH RABBIS SAMAWATIS SABA'I WARABBIL ARSHIL AZEEM.
Dan uwanku a musulunci
ABU--MUS'AB ✍️
ABU--UNAISA ✍️
SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss