YADDA AKE HAƊIN TSUMIN SASSAƘEN MANGWARO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Tsumin Sassaken Mangoro_*



Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Sassaken mangoro
* Garin minannas
* Garin habbatus sauda
* Garin citta
* Garin kimba
* Zuma 
*Bayani:* Zaki samu sassaken mangoro ki tafasa idan ya tafasa ki tace ruwan sai ki maida ruwan kan wuta ki zuba sauran kayan hadin idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki dunga sha, hmmmmm yar uwa wannan hadin sai San barka.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)