DOMIN ƘARIN NI'IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Cukwi Da Madarar Shanu Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin cukwi
* Madarar shanu
* Garin ridi
* Garin kwakwa
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu wuri daya ki gauraya ki zuba a cikin madarar shanu ki juya ki zuba zuma ki dunga sha, hmmmm yar uwa har kyauta sai yayi miki bai San yayi ba.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)