MAGANIN SANYI MAI TSAGA GABAN MACE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Garin Sanamaki Don Magance Ciwon Sanyi Me Tsaga Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ganyen sanamaki
* Garin tafarnuwa
* Garin habbatus sauda
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)