NINKA RIBAR CINIKI

NINKA RIBAR CINIKI


Tambaya:--- 

  Allah ya karawa malam lafiya da Imani, Malam don Allah menene bambancin RIBA da RIBAH? Idan na sayi Abu misalin 1k na saida 6k shin ribane ko ribah?

Amsa:--- 

1) An hana samun ribar sayar da kaya, sama da sulusin kudin da a ka saro kayan sayarwa.

 [MAWA'HIBUL JALIL; 4/472, AL-MUGNY; 6/36
.
.
2) Babu kyau a yaudari mai sayen kaya, a sayar masa a kan farashin da ya sa'ba ma na kasuwa, a rashin saninsa, sai fa idan an sanar da shi
 hakan.

 [FATA'WAL LAJNATID DA'IMA; 13/91]

Amsawa:-- Sheikh Abdurrazaq Yahya Haifan

30/01/2022
 .

Domin samun fatawoyin Malam Kai tsaye sai a bibiye mu a 

Facebook⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml

Telegram:---- https://t.me/Miftahulilm2

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)