BANA IYA BACCI IDAN NA KWANTA DA TSAGIN DAMA NA

BANA IYA BACCI IDAN NA KWANTA DA TSAGIN DAMA NA


*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum, mutum ne baya iya bacci duk lokacin da ya kwanta da daddare da tsagin shi na dama, amma da ya juya bangaren hagu cikin yan mintina sai yayi bacci.
Ina mafita.
:
*AMSA*👇
: Wa'alaikumus-salam wa Rahmatullah, wannan matsalar alamu sun gwada cewa shaidanu sun taka babbar rawa wajen faruwar haka, don haka mafita ita kulawa da zikirinda Annabi alaihis-salam ya koyar yayi bacci zai taimaka matuka, haka nan da sauran zikirai da shari'a ta tabbatar tsari ne ga dan adam.

Allah ne mafi sani.

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)