*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Gyadan Kamshi Don Karin Ni'ima
Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin gyadan kamshi
* Kwai 2
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu kwai biyu ki fasa sai ki kada ki kawo garin gyadan kamshinki ki zuba a cikin ruwan kwai din sai ki kuma zuba Zuma a ciki ki juya sosai idan ya juyu sai ki sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇