Yadda Ake Hadin Garin Hulba Don Magance Kaikayin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Hulba Don Magance Kaikayin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin hulba
* Garin kanunfari
* Gishiri
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki tafasa ki dunga kama ruwa da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)