Yadda Ake Hadin Tsaida Nono Cur

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Tsaida Nono Cur


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin alkama
* Garin hulba
* Garin ridi
* Garin gyada 
* Garin shinkafan tuwa
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki juya ki daman kunu da shi ki zuba madara ki juya ki dunga sha, hmmmm zaki yadda nono tsaya kamar bai taba zubewa ba.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)