Yadda Ake Hadin Dayake Karin Ni'ima Da Nishadi A Tsakanin Ma'aurata

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Karin Ni'ima Da Nishadi A Tsakanin Ma'aurata


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin minannas
* Garin Dan bashanana
* Garin kistul hindi
* Garin tafarnuwa
* Garin albabunaj
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ku dunga sha ke da maigida safe da yamma.



Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)