Yadda Ake Hadin Dayake Dawo Da Sha'awan Mace Bayan Ya Dauke

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Yadda Ake Hadin Dayake Dawo Da Sha'awan Mace Bayan Ya Dauke


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bunsurun fadama
* Garin kan baure
* Garin sassaken baure 
* Garin gamji
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu wuri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki barshi ya jiku sai ki dunga shan cokali biyu safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)