*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*
_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
.
.
🌈
•
*_SHAWARA ZUWA GA ƳAN UWA MATA_*
*➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖*
_Ga wasu tambayoyi guda biyu, kowacce kuma tare da amsar ta!_
•
_*(1)* Shin toilet infection kadai yake haddasawa mata Kamar irin wadannan matsalolin ?_
—Kaikayin gaba.
—Fitar Farin ruwa daga gaba.
—Kurajen gaba.
—Daukewar shaawa kwata kwata.
_—Rashin samun niima. Maana bushewar jiki. etc._
•
_*(2)* Tambaya ta biyu mai yasa ada can baa cika samun ire iren wadannan matsalolin ba, Kamar irin yanzu?_
_Matan wancan lokacin, ba irin su bane ba a yanzu!_
•
_Amsar tambaya ta *(1)* Alal hakika Kamar yadda wasu maluman muslunci suka fadakar da dadewa shine hada tsarki bayan gida da alaura yana haddasa mutuwar gaba, ko kuma yakan jawo wasu matsalolin makamantan haka._
•
_Haka abin yake don haka dole iyayan mu mata Sai Kun Kara gyara wa sosai, kuma kukara wayar ma yan uwanku mata kai akan haka._
•
_Lallai yana daya daga cikin abinda yake jawo wa mata wadannan matsalolin hada tsarki bayan gida dana fitsari, maana alokacin yin tsarkin bayan gida ruwan da yake gangarowa zuwa alaura Shima yana daya daga cikin abinda abinda ke jawo irin wadannan matsalolin_
—Kaikayin gaba.
—Fitar Farin ruwa daga gaba.
—Kurajen gaba.
—Daukewar shaawa kwata kwata.
—Rashin samun niima. Maana bushewar jiki. etc
•
_Don haka yake ya uwa shawara gareki Matukar kina bukatar dorewar lafiyar ki, to Lallai kikiyaye alokacin tsarki yazama baki bari ruwan tsarkin bayan gida yarika zubowa izuwa alaurarki ba alokacin da kike tsarki. Allah yakiyaye Ameen._
•
_Tambaya ta *(2)* Mai yasa mata ada can basucika samun ire iren wadannan matsalolin ba?_
_Abinda masana suka ce shine yana daga cikin amfanin da suke yi da wasu magunguna da muke kyama a yanzu muce suna kawo cuta, musamman Lallai yana daga ciki._
•
_Domin yana taimakawa wajen magance faruwar ire iren wadannan matsalolin, musamman ma a yanzu zaka ga akwai wasu masu kokari wajen yin sabulun sa,to amfani dashi yana bada kariya koda ansami irin wancan matsalar na hada ruwan tsarkin bayan gida dana fitsari._
•
_Allah taala yabada ikon gyarawa,Allah taala iyaye mana dukkan matsalolin dake damun mu baki daya Allahumma Ameen._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```
:
_*©✍🏽 Sadeeq Ñagogo{βluñgu}*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
*--------------------------*
*_•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📚Ana -muslim_*📚
_*ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_
_*08093347777*_
_*08085777555*_
〰〰〰〰〰〰〰〰〰 _*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ ɴα ғαcєвooк ѕαι α lαtsα ɴαɴ*_ ⬇
https://www.facebook.com/Ana-Muslim-Group-156263338266984/