MAGANIN TSIRO DA KUMBURIN MAHAIFA (FIBROID)

*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*

_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
.


.
.
MAGANIN TSIRO DA KUMBURIN MAHAIFA (FIBROID)
.
_*TAMBAYA:*_
.
_Assalamu alaikum barkada shanruwa mace maifama da kulolun mahaifa koda ansadu da ni sai manniyin baishiga mahaifa ta saiyazibu wane irin magani yakamata tayi?_
:
_*AMSA*_
:
_Wa'alaikumussalam warahmatullah..._ _Mata sukan yi tambaya game da maganin Tsiron Mahaifa (Fibroid) wanda ayanzu ya zama ruwan dare atsakanin Mata._
.
_Wasu ya haifar musu da zubar jini, wasu kuma rashin haihuwa, wasu kuma koda sun samu cikin sai ya zube._
.
_Don haka haka ga wata fa'idah mai sauki wacce in sha Allahu idan anyi za'a dace._
.
*Asamu :*
_*-* Garin Yansun cokali 10._
_*-* Garin Karawiyah Cokali 10 (Idan ba'a sameshi ba, za'a iya sanya Baqdunas)._
_*-* Garin ganyen Na'a-Na'a cokali 10._
_*-* Garin Bawon Rumman cokali 10_
_*-* Garin Albabunaj cokali 10._
_*-* Garin Habbatus Sauda cokali 10._
_A hadasu waje guda, Sannan kullum da safe sai ki debi cikin karamin cokali na maganin ki zuba acikin ruwan dumi kofi daya. Ki zuba zuma isasshiya acikinsa sannan kisha._
_In sha Allahu Mahaifarki zatayi lafiya. Kuma koda baki ta'ba Haihuwa ba zaki samu. Sannan kuma Fibroid din zai motse ya lalace. Kuma kumburin Mahaifar ma zai warke._
:
_*Allah ta'ala yasa mudace*_
:
_*©​​✍🏽 ​​Sadeeq Ñagogo{βluñgu}​​​​*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_
*--------------------------*
*_​•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📚Ana -muslim_​*📚
_*​ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_​​​​   
      _*08093347777*_
 _*08085777555*_   
〰〰〰〰〰〰〰〰〰 _*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ ɴα ғαcєвooк ѕαι α lαtsα ɴαɴ*_ ⬇
https://www.facebook.com/Ana-Muslim-Group-156263338266984/
        ​
Post a Comment (0)