Yadda Ake Hadin Me Jego Bayan Arba'in


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 

Yadda Ake Hadin Me Jego Bayan Arba'in

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Sassaken baure
* Dan kumasau
* Minannas
* Kayan kamshi
* Maggie star 
* Sassaken bagaruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki daka ki maida shi Garin sai ki dunga barbadawa a abinci kina ci.

 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)