Yadda Ake Hadin Dahuwar Nama Don Ciko Da Gaba Da Kuma Karin Ni'ima Yar uwa wannan hadin yana sa gaba ya cikon kuf da kuma samun ni'ima a cikin gaban don gamsar da maigida a koda yaushe.

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Dahuwar Nama Don Ciko Da Gaba Da Kuma Karin Ni'ima

Yar uwa wannan hadin yana sa gaba ya cikon kuf da kuma samun ni'ima a cikin gaban don gamsar da maigida a koda yaushe.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kaza ko Naman saniya
* Ruwan sassaken zogale
* Albasa 
* Kanunfari
* Maggi star
* Ruwan baure 
* Minan nas
*Bayani;* Zaki samu namanki mai ki kyau ki tafasa sai ki dora tukunya a wuta sai kiyi ferfesu da wadancan kayan hadin amma ruwan da za ayi ferfesun ya zama ruwan bauren da na zogale bayan an dafa su sun tafasa sai kiyi ferfesun ki dunga ci da dan shan roman kadan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)