HUKUNCIN TABA JIKIN MACE
TAMBAYA
Assalamu Alaikum Allah ya karawa Malam Lafiya Tamabaya ta itace menene hukuncin taba jikin mace Dan yaji dadi kuma ba matarsa bace har yakai ga ya fidda Mani
AMSA
Wa'alaikium salam warahmatullah wabarkatuhu saika je kayi wanka da istigfari idan ba matarka bace wallahu ta'ala a'a lam.
Allah shine mafi sani
Amsawa
DR.ABDALLAH USMAN GADON KAYA