Yadda Ake Hadin Dayake Sa Ma'aurata Gamsuwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Sa Ma'aurata Gamsuwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan kokumba
* Ruwan zogale
* Garin kanunfari
* Madarar ruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba garin kanunfari idan ya jiku ki tace ki zuba madara ki juya Ku sha idan yakasance saura minti talatin (30mtns) ayi jima'i, da wannan hadin zaku samu gamsuwan da ba a taba samu ba ko da a baya ba Ku samun hakan, amma a tabbata a gabatar da wasa kafin saduwan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)