ZAN IYA YIN AZUMI UKU KAWAI A MATSAYIN SITTA SHAWWAL ?
Tambaya
Assalamu alaikum, malam Tambayata shine don Allah Malan mutun ze'iyayin azumin sitta shauwal guda uku?
Amsa
Wa'alaikumus salam,
Ba za'a iya a zumtar kwana uku a matsayin sitta shawwal ba, domin manzon Allah cewa yayi kwana shida(6) don haka dole sai kwana shida din.
Wallahu A'alam.
Malam Nuruddeen Muhammad (Mujaheed)
12/07/2017
Daga ZAUREN FIQHUS SUNNAH
Tags:
Tambaya Mabudin Ilimi