​.....BARKA DA SAFIYA.....​
​Allah Yasanya Wannan Rana Tazama Samun Gafara Ga Dukkan Mai Zunubi Daga Cikinmu​, ​Ya Shirya Dukkan Wani Mai Sabo Daga Cikinmu, Ya Allah Ya Warakar Da Dukkan Marasa Lafiya Daga Cikinmu.​
​Ya Allah Kayi Rahama Ga Dukkan Magabatanmu.​ ​Ya Allah Kai Mai​ ​Ikone Akan Dukkan Komai *Allah Kasa Ranar Mutuwarmu Itace Ranar Farin Cikinmu. Allah Yasa Ranar Shiga Kabarinmu Shine Ranar Hutunmu. Allah Yasa Ranar Hisabi Shine Ranar Arzikinmu. Allah ya Sa mudace. Amin Ya Rabbi.​