*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Mara Na Sanyi
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kirfat
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu garin kirfat da garin kistul hindi sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki zuba zuma ki dunga sha, in sha Allah zai daina ciwo.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
