HADIN SABULIN GYARA FARJI

HADIN SABULIN GYARA FARJI



Shawara ta farko dai kudena bari pant yana datti ajikinku ku rika canjawa sau2 kullum sannan kada ku bari iska yana shiga farjinku kusan irin kwanciyarda zaku rikayi.....

Sai kuma wanke farji lolacin wanka maganar gaskia kusani cewa idan mace na son lafiyar farjin ta to kada ki rika wanke farjinki da kowanne sabulun wanka.
Wanda zaki nema shine (vargina soap) Shima kuma ba koda yaushe zaki rika amfani dashi ba. idan babushi agarinku ko kuma saboda yanda yakeda tsada to ki hadashi da kanki..

GAYANDA ZAKIYI

Bagaruwa.
Zaitun soap.
Farin miski.
Hulba na ruwa.
zaitun soap din zaflan zaitun ake hadawa dashi ki duba idan zaki saya amma idan baki samu zaflan zaki iya sayen zaitun soap din...yadda zakiyi shine ki dauki bagaruwan ki daka sosai yayi laushi Kixuba a roba. Saiki yayyanka zaitun soap din kanana akan garin bagaruwa. 
Ki dauko farin miskin ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulban. Ki kwaba sosai yayi kauri. Saiki xuba a roba mai kyau kirufe. In kinga kwabawa zaibaki wahala ki daka a turmi...
In kin gama wankanka ki rika wanke farjinki dashi...
Idan kika kiyaye wannan babu wani abinda zai hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwanki da wani matsi idan zakiyi aure haka zaki shiga gidan miji kuma zakiga yanda zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinbkiba irin wadannan matan sunansu daban yake a wajen kwanciya...
Post a Comment (0)