Hukuncin Mai Saka Takalmin Matarsa

Asssalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,763
=
Ina saka takalmin matata naje masallaci da asubahi, shin ko hakan zai zama cikin kwaikwayon mata????
=
=
Amsa
=
=
Toh wannan ba'a kiranshi kwaikwayon mata kai tsaye, sedai ace idan takalmin irin wanda akasan mata sune kadai suke sakawa wanda ana ganinshi za'ace takalmin mata toh idan irin wannan ne kasaka toh yazama kenan ka saka kayan mata irin wanda Annabi (s.a.w) ya tsinema wadanda sukeyi, Annabi (s.a.w) ya tsinewa maza masu saka kayan mata da mata masu saka kayan maza.

      Amma idan takalmin irin wanda maza suke sawa kuma mata suna sawa be taqaita ga 6angare daya ba, kamar slifa (sleefers) da ire irensa toh wannan kuma ba'a cewa kayi laifi idan irinshi kake sawa
=
=
Allah yasa mudace
.
.
DAGA ZAUREN
.
KITABU WAS SUNNAH
.
مجلس تعليم الكتاب والسنة
📓📔
Watsaps
08036222795
08136182627
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka  Wa,atubu ilaika

Post a Comment (0)