Hukuncin Mace Mai Sanya Kayan Maza

Asssalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,764
=
Gameda mace ta sanya kayan maza to irin matannan da suke saka hulunan mazajensu ko qannensu harma suyi hoto shin suma sun shiga????
=
=
Amsa
=
=
Toh wannan babu shakka sun shiga, indai hular irin wacce akasan cewa mazane kawai suke sakawa ita kuma seta dauka tasa akanta toh wannan ta shiga cikin matanda suke saka kayan maza aikinda Annabi (s.a.w) ya tsinewa masu yin irinsa, kuma wannan ko acikin gidane take sanya hular toh haramunne
=
=
Allah yasa mudace
.
.
DAGA ZAUREN
.
KITABU WAS SUNNAH
.
مجلس تعليم الكتاب والسنة
📓📔
Watsaps
08036222795
08136182627
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka  Wa,atubu ilaika

Post a Comment (0)