MATA KU FITO GA KAYAN SUN ISO

KAYAN MATA
Assalamu alaikum. Yan uwana mata.zan danyi tsokaci kadan akan kayan mata domin amfanin mu, kafin na gabatar muku dasu.
👱🏻‍♀Kayan mata abubuwa ne dake saka natsuwa a tsakanin maaurata, kuma suna da matukar alfanu a zamantakewar aure.sai dai akwai wadansu abubuwa daya kamata mu kiyaye, shan magunguna barkatai. Da saye sayen matsi barkatai. Idan ka samu daya mai tsabta kuma mai inganci to ka tsaya anan.
👱🏻‍♀Mata mu guji sayen kayan yan tsibbu, masu labewa da kayan mata suna tura mata a halaka. Zaa baki zani ace ki kwanta akai keda mijinki,bazai kara shawar wata mace ba.shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki Turare,ko kwalli ki shafa ki kalle shi duk abinda kk so zai baki. Shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki, lalata hdqtrn kishiya, d. Sauransu.don Allah mu guji wannan halakace.Abinda yake muhimmi kawai kisha kaya mijinki ya rika marmarinki a koyaushe. Ya mutumtaki.
👱🏻‍♀ku guji magungunan da zaa ta muku rantsuwa don ku saya. Duk dan kasuwar da yasan kanshi baya rantsuwa. Abin shi zai sayarda kanshi.
Bance dole sai an siya guna ba, aa idan ka samu wanda ka yadda da mutumcinshi ka tsaya anan. Na shiga wannan sanaar ne saboda kara wayarwa da mata kanmu akan su guji hulda da yannbori da matsafa. Masu labewa da kayan mata suna rusa imanin mu.
Akwai kayan mata yan asali daga sokoto. Masu kyau da inganci. Ga firar mu nan (real testimonies)Allah ya tsare Mana imaninmu.
08034645871
(Idan namiji yy min magana Allah ya isa)
Aunty jamee.

DON ALLAH
Idan baki yadda dani ba,karki biyoni prvt,ki batamin lokaci,ki batawa kanki.,AUNTY JAMEE ba boyayyiya bace.
Idan kinsan ba siya zakiyiba,karki biyoni.Ana turawa ko ina inshaallah.Thanks
AUNTY JAMEE 08034645871

Post a Comment (0)