Fassarar Wakar ANJAAM

FASSARAR WAQA DAGA CIKIN FILM DIN SRK (ANJAAM) 1994 DAGA BAKIN MUSBAHU MUSKHAN HOTORO

FASSARAR WAQA DAGA CIKIN FILM DIN SRK (ANJAAM) 1994 DAGA BAKIN MUSBAHU MUSKHAN HOTORO.

BADI MUSHKIL HAI: Babbar Matsalata Shine.
KHOYA MERA DIL HAI: Zuciyata Ta 6ace. 
KOI USSE DHOOND KI LAAYE NA: Babu Wanda Zai Nemo Min Ita ne.
JAAKE KAHAN MAIN RAPAT LIKHAA'OON: Ina Zanje Na rubuta Qorafin?
KOI BAAT LAAYE NA: Babu Wanda Zai Gaya Min Ne.
MAIN ROUN YAA HASOON KAROON MAIN KYA KAROON: Kuka Zanyi ne Ko Dariya yaya zanyi ne.

1- DEEWANGEE KI HAD SE AAGEY GUZAR NA JA'OON: Zan iya Wuce Iyakar Wannan Soyayyar Kuwa.
AANKHON MEIN USKA CHEHRA: Acikin Idanuna Fuskarta ce.
KAISE USSE DIKH LAA'OON: Ta Yaya Zan Iya Ganin Wata.
VOH HAI SABSE HASEEN: Itace Wacce Tafi Kowa Kyau.
VAISA KOI BHI NAHIN: Babu Kuma Wata Kamarta.
MERI KHUDA USKI ADA HAI BADI QAATIL: Ya Ubangijina Salonta(Yangarta) Tana Da Matuqar Rudarwa(Tana kisa)

MUJHE NAHIN PATA  CHAYA HAI KYA NASHA: Ni Ban San Me Shaukin Mayen Nan Zai Haifar Ba.
MAIN ROUN YAA HASOON KAROON MAIN KYA KAROON: Kuka Zanyi ne Ko Dariya, Yaya Zanyi Ne.?

2- SAPNO MEIN AANE WALI: Tana Zuwa Min Acikin Mafarkaina
BAAHON MEIN KAB AAYEGI: Yaushe Zata Zo Min Kan Hannaye na (Tazo a Zahiri)
KINTI DINON TAK MUJH KO KAISE VOH TAD PAYEGI: Kwanki Nawa Za Tayi TanaTakura min Haka.
DEKHO MUDKE  JIDHAR: Duk Inda Na Juya Na Kalla. PAAYE  WOH HI NAZAR: Ita Nake Gani.

MERI DAGAR, MERI SAFAR, VOH MERI MANZIL: Hanyata, Da Tafiyata, Da Masaukina Duk Itace.

DEEWANA HAIN SAMAA : Yanayi ne Na Haukan Soyayya. JAAGE HAI ARMAAN. Burukana Kuma A bayyane.

MAIN ROUN YAA HASOON KAROON MAIN KYA KAROON: Kuka Zanyi Ko Dariya. Yaya Zanyi Ne.

BY MUSBAHU
( MUSKHAN )HOTORO.

NA SADAUKAR DA ITA GA MASOYA SRK DA KUMA MY IS OK

1 Comments

Post a Comment