BABU BANBANCI TSAKANIN AMSAWA NA KIRAN SALLAH DANA IQAMA

*BABU BANBACI TSAKANI AMSAWA NA KIRAN SALLAH DANA IQAMAH*

*TAMBAYA*
Salaamu Alaikum.
Malam Idan ladani yana tada Iqama za a rinka amsawa kamar yadda ake amsa Kiran Sallah?

*AMSA*
Wa alaikumus salamu warahmatullah.

Za'a maimaita abinda mai Ikama yafada har zuwa karshe dai dai wa daida, kiyasi ga kiran Sallah, saboda Annabi _Sallallahu alaihi wasallam_ yace :( *IDAN KUNJI MAI KIRAN SALLAH, TO KUFADI DAI DAI DA ABINDA YAKE FADA*).
👉Buhari:611.📓
👉 Muslim :383.📒
Kuma yakira Ikama kiran Sallah Inda Annabi yace :( *A TSAKANIN DUKKAN KIRAN SALLAH BIYU AKWAI SALLAR NAFILAH*).
👉Buhari:624.📕
👉 Muslim:838.📘 Wato kiran sallah da Ikama.
Wannan itace magana mafi inganci.

👇👇👇👇👇👇👇👇
والله تعالى أعلم
〰〰〰〰〰〰〰〰〰〰
✏ _AMSAWA_:🖊
*SHAFI'U SHEHU MINNA*✍
(☎ *08033410797*)
daga zauren:
*_ISLAMIC GROUP 1 & 2_*🌙
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼

Post a Comment (0)