KI KULA DA KANKI GROUP
HADADDEN KULACAH
KAYAN HADI
★Lotion
☆Farce
★Miski
★Madarar Turaren lexus da nine nine
☆Madarar turaren sandal
★Madarar turaren amrish
☆Turaren bahur
★Garin ambur
YADDA ZAKI HADA
Ki wanke farce tas ki baza shi ya bushe sosai sai ki daka yayi laushi, sannan ki kwaba shi da vaseline sai ki zuba miski da garin kanunfari kadan a ciki sannan ki zuba madarar turaren lexus, sandal,amrish,da ambar sai ki juyasu ki dinga shafawa yar uwa
KI KULA DA KANKI GROUP
08032629076
Maman Usman