Ta Rungumi Saurayin Ta Saboda Murnar Ganin Sa

*TA RUMGUMI SAURAYINTA SABODA MURNAR GANINSA*
:
DAGA ZAUREN
📕*HISNUL MUSLIM*📕
:
*TAMBAYA*
malam menene hukuncin wandaya rungumi saurayinsa saboda murnar ganinsa ?
:
*AMSA*
Hukuncin sa shine ya aikata haramun domin ba'a kyautata ma wani a sabama Allah, kinsan abinda aka aikata haramun ne amma don nuna murna zuwa ga wani kinga bazai zama halal ba.

Amma yanzu da ace mijinta ne sai muce hakan da tayi yayi daidai kuma zai kara dankon soyayya a tsakanin su.

Wallahu A'alam
:
*ISMA'IL MUHAMMADA KAMBA*
Abu Hafeez
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
ﺳﺒﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)