FASSARAR KALAMAN FIM DIN HERO 2015

Fassarar Kalaman Fim Din Hero (2015)

# 1

 Pyar karne waale kabhi darte nahi ... joh darte hai woh pyar karte nahi

Mutanen da suke soyayya basa jin Tsoro... Matsorata kuma basa Soyayya

# 2

Ishq ne bahut logon ko nikamma bana diya hai yeh toh suna tha ... magar tujhe toh gaddar bana diya

Na ji cewa soyayya kan sa mutane su zama marasa amfani... Amma kai gashi so ya maida kai Maciyin Amana.

Aditya Pancholi

# 3

  Do hi toh kaam aate hai mujhe ... dadagiri karna aur doosra body banana

Abu biyu kawai na sani... In zama Masheki in kuma Gina Jikina.

Sooraj Pancholi

# 4

Purane rishtey todke naye rishtey nahi banaye jaate hai

Ba'a hada Sabuwa Mu'amala ta hanyar rusa tsohuwar.

Sooraj Pancholi

Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)