HUKUNCIN WANDA YAKI YIN KARATUN FATIHA A BAYAN LIMAN

HUKUNCIN WANDA YAQIYIN KARATUN FATIHA ABAYAN LIMAM...!!!
:
Daga zauren
Khulafa'ur-rashiidun
:
Assalamualaikum Mallam dafatan kana lafiya  Mallam ina da tambaya
Ya sallar Wanda yabe leman
Amma bai karanta fatiha ba a lokacin da liman baya bayyan karatu kamar sallar azahar da laasar  da rakaoin magariba da ishaia na karshe. Nagode ALLAH saka da alkhairi
:
                      "********"
:
Wa'alaikumussalam

Hadisine qarara ai beda Sallah indai ya samu daman karantawa se be karantaba. *babu sallah ga wanda be karanta fatiha ba*....
    Amma in limam yana karatu a bayyane, bakada buqatan karanta fatiha, saura ronshi zakayi...
   Wallahu a,alam
=
➡ Malan Salisu Yusuf kaduna
========================
*```Date* ```[29-07-1439]Hj {15-04-2018}
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2347035269582
+2348063796175
+2349033206238
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*

Post a Comment (0)