NAU'O'IN ASIRI DA TSAFI

NAU'O'IN ASIRI/TSAFI.
Marubuci: Hafizu Mohd shuwaki.
08022999691.
08144613030.
1- Sihirin Tsayar da Harkar Mutum, Ana yin sihiri akan tsayar da Harkar Mutum, komai ya Tsaya Cak babu ci gaba kamar Kasuwanci aikin Gomnati da sauransu duk Abun da ka Ka rike sai ya lalace.
2- Sihirin Mallakar Mace ko Miji (Soyayya).
3- Sihirin Raba Kauna ko Raba Ma'aurata  ko Raba yan uwa ko abokai ko Raba Mutum da Wurin Sana'arsa.
5- Sihirin Hana Mace ta samu Tsayayyan Miji ko ya samu tsayyar Mata.
6- Sihirin Hana Miji/Mace Haihuwa.
7- Sihirin Sakarwa Mace Jini a Al-aurarta dan kada Mijinta sadu da ita.
8- Sihirin Kashewa Mutum Azzakari.
9- Sihirin Sakarwa MutumTsoro babu dalili.
10- Sihirin Maida Mutum Mahaukaci.
11- Sihirin Sakarwa Mutum Cuta/Rashin Lafiya.
Idan kaga dayan wadannan abubuwa ya afku a gareka to zai iya yuwa akwai asiri ajikin ka.
           
                  Makarin sa
Mutum ya rika Karanta Kursiyyu da Falaki da Nasi kullum kafa uku da safe kafa uku da yamma, Allah zai kare Shi daga Makircin Masu sihiri, wanda akayi masa kuwa zai warware.
Daga Hafizu Mohd Shuwaki.
Don neman Shawara Ka Tuntubemu ta kan wannan lamba
08022999691.
08144613030.
Ka turawa Abokan ka Don su Karu.
ALLAH KA TSARE MU KA TSARE IMANIN MU
Post a Comment (0)